logo

HAUSA

Kera jirgin ruwa a Dalian

2024-06-30 15:41:23 CMG Hausa

Kamfanin kera jiragen ruwa na birnin Dalian dake lardin Liaoning na kasar Sin ya samu babban sakamako a cikin ‘yan shekarun da suka gabata. (Jamila)