logo

HAUSA

Xi Jinping ya halarci taron cika shekaru 70 da fitowar ka'idoji biyar na zaman tare cikin lumana

2024-06-28 10:42:25 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci taron cika shekaru 70 da fitowar ka'idoji biyar na zaman tare cikin lumana, tare da gabatar da muhimmin jawabi, a babban dakin taron jama’a dake birnin Beijing. (Safiyah Ma)