logo

HAUSA

Raya kauyuka ta hanyar kyautata bangaren al'adu

2024-06-28 13:56:36 CMG Hausa

A kasar Sin ana samun dimbin kauyuka masu dadadden tarihi da al'adu masu daraja. Kare kayayyakin al'adun kauyukan, da raya su yadda ake bukata, su ne nauyin dake bisa wuyan Sinawa, msuamman ma wadanda ke zama a cikin yankin karkara. (Bello Wang)