logo

HAUSA

Xi ya bukaci a inganta tsare-tsare domin ba JKS damar taka rawar da ta kamata

2024-06-28 14:09:00 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, kuma sakatare janar na kwamitin kolin JKS, ya nanata bukatar inganta tsare-tsaren da za su ba JKS damar taka cikakkiyar rawar da ta kamata.

Xi Jinping ya yi kiran ne jiya Alhamis, yayin da yake jagorantar wani rukunin nazari na ofishin kula da harkokin siyasa na kwamitin kolin JKS. (Fa’iza Mustapha)