logo

HAUSA

Gasar nuna gwaninta karkashin shawarar ziri daya da hanya daya ta samar da damar cudanya ga kasa da kasa

2024-06-27 16:30:47 CRI

 Kwanan baya, an kaddamar da babbar gasar nuna gwaninta ta kasa da kasa karkashin shawarar ziri daya da hanya daya karo na biyu a birnin Chongqing dake kudu maso yammacin kasar Sin, inda ta samu halartar mutane sama da 590 da suka fito daga kasashe da yankuna 61.