logo

HAUSA

Bikin baje koli na fasahohin sadarwa na duniya na shekarar 2024

2024-06-26 20:30:08 CMG Hausa

An bude bikin baje koli na fasahohin sadarwa na duniya na shekarar 2024 a birnin Shanghai dake kasar Sin, inda kamfanoni fiye da 250 suka halarci bikin tare da tattaunawa kan fasahohin 5G, da AI da sauransu.(Zainab Zhang)