logo

HAUSA

Chongqing: An bude gasar fasahohi ta B&R ta duniya karo na 2

2024-06-25 11:08:50 CMG Hausa


An bude gasar fasahohi ta Shawarar Ziri Daya da Hanya Daya ta kasa da kasa karo na 2 a birnin Chongqing da ke kudu maso yammacin kasar Sin. (Tasallah Yuan)