Makiyaya a lardin Qinghai na kasar Sin na kokarin yanke gashin tumakansu a lokacin zafi
2024-06-25 16:38:19 CMG Hausa
Yayin da ake kara zafi a sassa daban-daban na kasar Sin, a makeken yankin ciyayi dake gundumar Qilian ta lardin Qinghai dake arewa maso yammacin kasar Sin, makiyaya na himmatuwa wajen yanke gashin tumakansu.