logo

HAUSA

Ci gaba mai inganci a Qinhuangdao

2024-06-25 13:54:13 CMG Hausa

Yankin raya tattalin arziki da fasahohin zamani na birnin Qinhuangdao dake lardin Hebei na kasar Sin yana kokarin samun ci gaba mai inganci ta hanyar raya masana’antun kera na’urorin zamani iri daban daban. (Jamila)