Aikin makamashin Heqi-1 a Lianyungang
2024-06-24 14:42:15 CMG Hausa
An kaddamar da aikin “Heqi-1” mai samar da iskar gas da za a yi amfani a bangaren masana’antu da makamashin nukiliya a sansanin samar da wutar lantarki da makamashin nukiliya na Tianwan dake birnin Lianyungang na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin. (Jamila)