Ga yadda wasu jiragen ruwan yaki dake shawagi karkashin teku na kasar Sin suke samu horo
2024-06-24 07:44:50 CMG Hausa
Bana ce ta cika shekaru 70 da kafuwar tawagar jiragen ruwan yaki dake shawagi a karkashin teku ta rundunar jiragen ruwan sojan al’ummar Sin, wato an kafa tawagar a ran 19 ga watan Yunin shekarar 1954. Ga yadda wasu jiragen na kasar Sin suke shawagi a teku. (Sanusi Chen)