logo

HAUSA

Kera injin mutum mutumi a Shenyang

2024-06-24 14:44:26 CMG Hausa

Kamfanin kera injunan mutum mutumi na Sinsun da aka kafa a birnin Shenyang, fadar mulkin lardin Liaoning dake arewa maso gabashin kasar Sin a shekarar 2000 yana kokarin yin kirkire-kirkire domin fitar da injuna masu inganci zuwa kasashe da yankuna fiye da 40 dake fadin duniya. (Jamila)