Kasuwar sayar da laimar kwado
2024-06-21 21:33:40 CMG Hausa
Da aka shiga lokacin damina, laimar kwado sun yawaita a lardin Yunnan da ke kudu maso yammacin kasar Sin, kuma ana iya ganin nau’o’insu daban daban da ake sayarwa a kasuwannin wurin.