Kwadon Baka: Sakar kaya da fasahohin zamani
2024-06-20 09:48:32 CMG Hausa
Injuna na aiki cikin sauri, amma babu ma’aikata ko daya.
Ana amfani da fasahohin zamani a duk fadin kamfanin wanda ya taba kasancewa kamfanin sakar kaya na farko a kasar Sin.
Yanzu shi ne kamfanin sakar kaya na zamani na farko a kasar.
A cikin shirin Kwadon Baka kan sabon karfin samar da hajoji da hidimomi masu karko.
Mu ga yadda ake amfani da fasahohin zamani a masana’antun gargajiya na kasar Sin.