An kammala gina gada kan teku tsakanin biranen Shenzhen da Zhongshan dake kudancin kasar Sin
2024-06-20 10:23:19 CRI
Kwanan baya an gudanar da taron tantance ingancin gadar kan teku da aka gina tsakanin birnin Shenzhen da na Zhongshan dake kudancin kasar Sin, bayan da aka kammala gina ta. Bari mu duba karin haske kan batun a shirinmu na yau.