logo

HAUSA

Kasar Sin ta cimma manyan nasarori a fannin yaki da kwararar hamada

2024-06-20 09:11:49 CMG Hausa

Kididdigar gwamnatin kasar Sin ta nuna cewa, sakamakon matukar kokarin da aka yi na tsawon shekaru da dama, kasar ta cimma manyan nasarori a fannin yaki da kwararar hamada ta hanyar dasa itatuwa, kuma an riga an farfado da kashi 53 bisa dari na yankunan dake fama da matsalar kwararar hamada.