logo

HAUSA

Shugabannin Sin da Trinidad and Tobago sun taya juna murnar cikar kasashensu shekaru 50 da kulla huldar diplomasiyya

2024-06-20 14:05:54 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwararsa ta kasar Trinidad and Tobago, Christine Kangaloo, sun taya juna murna a yau Alhamis, bisa cikar kasashensu shekaru 50 da kulla huldar diplomasiyya a tsakaninsu. (Fa’iza Mustapha)