Ire-iren hatsi masu inganci
2024-06-19 08:50:55 CMG Hausa
Masanan kimiyya da fasahar aikin gona suna yin nazari a dakin gwajin dake cibiyar kirkire-kirkiren masana’antun noman ire-ire da aka kafa a birnin Xinxiang dake lardin Henan na kasar Sin domin samar da ire-iren hatsi masu inganci. (Jamila)