Zanga-zanga a birnin Kudus
2024-06-19 13:59:19 CMG Hausa
Ga yadda aka yi zanga-zanga a birnin Kudus a daren ranar 17 ga wannan wata, don bukatar gwamnatin kasar Isra'ila da kungiyar Hamas su cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta cikin hanzari a zirin Gaza.(Zainab Zhang)