logo

HAUSA

Rasha da Koriya ta Arewa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar kulla abota bisa manyan tsare-tsare

2024-06-19 21:29:27 CMG Hausa

A yau Laraba, kasashen Rasha da Koriya ta Arewa, sun rattaba hannu kan yarjejeniyar kulla abota bisa manyan tsare-tsare, yayin ziyarar aiki da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya kai birnin Pyongyang.

Kamfanin dillancin labarai na RIA Novoski ne ya ruwaito labarin. (Fa’iza Mustapha)