logo

HAUSA

Cibiyar adana da gyara jirgin kasa ta Tianfu

2024-06-18 08:48:33 CMG Hausa

An kaddamar da cibiyar adana da kuma gyara jiragen kasa masu saurin tafiya mai fadin kadada kusan 140 ta Tianfu da aka kafa a lardin Sichuan na kasar Sin. (Jamila)