logo

HAUSA

An yi jana'izar Saulos Chilima

2024-06-18 21:45:23 CMG Hausa



A ranar Litinin 17 ga wata, aka yi jana’izar mataimakin shugaban kasar Malawi Saulos Chilima a garinsu Ntcheu. Saulos Chilima ya rasu ne sakamakon hadarin jirgin saman soja da ya auku a ranar 10 ga wata.