logo

HAUSA

Babur dake aiki da lantarki

2024-06-17 08:56:24 CMG Hausa

Baburan dake aiki da wutar lantarki da kamfnain Honwin na birnin Changzhou na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin ya kera suna samun karbuwa matuka a kasuwar kasashen Turai. (Jamila)