logo

HAUSA

Xi Jinping: Ba zan ci amanar jama’a ba

2024-06-15 15:58:02 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya taba bayyana cewa, "Zan sadaukar da kaina, ba zan ci amanar jama’a ba". Ya bayyana hakan tare da aiwatarwa a zahiri, wanda ya shaida kinshin sa ga kasa da al’ummar ta, da kuma gudummawarsa ga al’ummar Sinawa su fiye da biliyan 1.4. (Safiyah Ma)