logo

HAUSA

Injin mutum mutumin sintiri

2024-06-15 14:41:42 CMG Hausa

Ana amfani da injin mutum mutumi domin yin sintiri a kan tituna a yankin Yuhang na birnin Hangzhou, fadar mulkin lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin. (Jamila)