logo

HAUSA

Kera na’urar kiwon lafiya a Shenyang

2024-06-15 14:39:33 CMG Hausa

Ana kokarin kyautata manufofi da muhallin raya masana’antun kera na’urorin kiwon lafiya a birnin Shenyang na lardin Liaoning dake arewa maso gabashin kasar Sin domin samun ci gaba yadda ya kamata. (Jamila)