logo

HAUSA

Ana raya masana’antar sufurin kasar Sin ta hanyar kyautata na’urori

2024-06-15 15:05:56 CRI

 

A halin yanzu ana kokarin kyautata na’urorin sufuri a kasar Sin, lamarin da zai samar da karin damammakin ci gaban masana’antar sufurin kasar. Bari mu duba karin haske kan batun a shirinmu na yau.