Mataimakin ministan wajen Sin ya ziyarci ofishin jakadancin Malawi dake Sin don gabatar da ta’azziya
2024-06-14 19:54:31 CMG Hausa
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Sin Chen Xiaodong, ya ziyarci ofishin jakadancin kasar Malawi dake Sin a jiya Alhamis, inda ya gabatar da ta’azziyar rasuwar mataimakin shugaban Malawi Saulos Klaus Chilima, a madadin kasar Sin.(Safiyah Ma)