logo

HAUSA

Yadda ake kokarin tabbatar da tsabtar iska a kasar Sin

2024-06-14 16:27:32 CMG Hausa

A shekarun baya, kasar Sin ta yi iyakacin kokarin kyautata muhallinta, tare da samun dimbin sakamako masu armashi, musamman ma a fannin tabbatar da tsabtar iska a kasar. Bari mu yi duba tare da karin haske kan batun a cikin shirinmu na yau.