Wasannin kwaikwayon gargajiya na ‘yan kabilar Zang
2024-06-13 17:34:14 CMG Hausa
Wasannin kwaikwayon gargajiya na ‘yan kabilar Zang ke nan da aka gudanar a birnin Lhasa, hedkwatar jihar Xizang da ke kudu maso yammacin kasar Sin, wasannin sun jawo hankalin dimbin al’ummar wurin da ma baki masu yawon shakatawa.