logo

HAUSA

Kaso 90% na yara a zirin Gaza na fuskantar rashin lafiya

2024-06-12 10:59:04 CMG Hausa

Kimanin kaso 90% na yara a zirin Gaza na fuskantar matsalar rashin lafiya sakamakon karancin abinci, in ji asusun kula da yara na MDD, wato UNICEF.