logo

HAUSA

Yankin masana’antun Aishida

2024-06-12 14:53:22 CMG Hausa

Yankin masana’antun Aishida da aka kafa a yankin Qingpu dake birnin Shanghai yana taka rawa kan ci gaban masana’antun zamani na kasar Sin. (Jamila)