logo

HAUSA

Sin ta samu nasarar zama mamba a kwamitin gwamnatocin dake kula da kiyaye kayayyakin al’adu marasa ganuwa

2024-06-12 19:42:50 CMG Hausa

Wani dan jarida dake aiki a babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin wato CMG, ya rawaito ma’aikatar raya al’ada da yawon bude ido ta Sin na cewa, yayin babban taron kasashe mambobi hukumar UNESCO, kan "yarjejeniyar kiyaye kayayyakin al’adu marasa ganuwa" karo na 10, wanda aka gudanar a hedkwatar UNESCO dake birnin Paris, kasar Sin ta samu nasarar zama mamba a kwamitin gwamnatocin dake kula da kiyaye kayayyakin al’adu marasa ganuwa na shekarar 2024 zuwa 2028.  (Safiyah Ma)