logo

HAUSA

Panda "Fubao" ta fito baina jama'a

2024-06-12 14:44:16 CMG Hausa

Ga Panda "Fubao" wacce aka haifa a kasar Koriya ta Kudu a shekarar 2020, sa'annan ta dawo kasar Sin, ta fito baina jama'a tun daga yau ranar 12 ga wannan wata a cibiyar nazarin ba da kariya ga Panda ta kasar Sin a hukumance.(Zainab Zhang)