Ga yadda rwata undunar sojin kasar Sin take horar da sojoji kuku
2024-06-10 07:33:21 CMG Hausa
A kwanan baya, wasu rundunonin sojin da aka jibge a yankunan yammacin kasar Sin sun shiryawa kuku horon dafa abinci. Ga yadda sojoji kuku suke samun horo da abinci iri iri masu dadi da suka dafa bayan samun horon. (Sanusi Chen)