logo

HAUSA

Nannade ciyayin alkama a gona

2024-06-10 13:19:25 CMG Hausa

Motoci na bi suna nannade ciyayin alkama a gonaki, bayan da aka yi girbinsu, sa'annan a kai su don dabbobi su ci, ko a kone su a masana'antar samar da wutar lantarki a birnin Bozhou dake lardin Anhui na kasar Sin. (Murtala Zhang)