logo

HAUSA

Me ka sani game da bikin Duanwu na Sinawa

2024-06-07 16:43:36 CRI

Bikin Duanwu bikin gargajiya ne na al'ummar Sinawa, wanda ke da tsawon tarihi na sama da shekaru dubu biyu, kuma a kan yi bikin ne a ranar 5 ga watan Mayu na kowace shekara, bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, kuma a wannan shekara, ya fado daidai a ranar Litinin mai zuwa, wato 10 ga watan Yuni.

A kasance tare da mu cikin shirin, don jin karin haske game da bikin. (Lubabatu)