logo

HAUSA

Shirin Kwadon Baka: Lalubo bangarorin da manufar sabon karfin samar da hajoji da hidimomi masu karko ke takawa

2024-06-06 08:43:17 CMG Hausa

A cikin shirin, Fa'iza Muhammad Mustapha za ta jagorance ku zuwa birnin Chongzhou na lardin Sichuan dake kudu maso yammacin kasar Sin, don lalubo bangarorin da manufar sabon karfin samar da hajoji da hidimomi masu karko ke takawa, musamman a fannin abinci. (Murtala Zhang)