logo

HAUSA

Manufar bayar da rangwame na ingiza sayayyar motoci a Shanghai

2024-06-05 16:19:33 CRI

 Birnin Shanghai na kasar Sin ya kaddamar da wata sabuwar manufar bayar da rangwame, domin ingiza sayayyar motoci masu aiki da sabon makamashi da ma tsoffin motoci. A shirinmu na yau, za mu yi duba tare da karin haske kan wannan batu.