Rundunar sojojin ruwan kasar Sin ta kammala atisayen hadin gwiwa a Najeriya
2024-06-05 21:37:40 CMG Hausa
Masu kallonmu, barka da war haka. Kwanan baya, jirgin ruwan yaki na rundunar sojojin ruwan kasar Sin mai suna Xuchang ya gama atisayen hadin gwiwa na kwanaki 6 a yankin tekun Najeriya.