logo

HAUSA

An fitar da shugaba mace ta farko a tarihin kasar Mexico

2024-06-04 10:47:14 CMG Hausa

Madam Claudia Sheinbaum ke nan wadda aka sanar ta lashe babban zaben shugaban kasar Mexico a jiya 3 ga wata, inda ta zama shugaba mace ta farko a tarihin kasar ta Mexico.