Linyi:likitoci sun ilmantar da al'umma dangane da kiwon lafiyar idanu
2024-06-04 19:44:22 CMG Hausa
Ranar 6 ga watan Yuni, rana ce ta 29 ta kiwon lafiyar idanu ta kasar Sin. Ga yadda likitoci suka ilmantar da al'umma dangane da kiwon lafiyar idanu a birnin Linyi na lardin Shandong. (Tasallah Yuan)