logo

HAUSA

Matashin Sin dake Mauritius yana kiyaye halittun teku ta hanyar amfani da fasahohi

2024-06-04 14:54:20 CMG Hausa

A halin yanzu, ana kara samun matasan kasar Sin da suka zabi yin aiki da rayuwa a kasashen ketare, don taimakawa ci gaban duniya ta fasahohin kasar Sin, ta yadda za a cimma burukansu. A cikin shirinmu na yau, bari mu ji labarin wani matashin kasar Sin mai suna Li Jiyu, mu ga yadda yake kokarin inganta kiyaye murjani a Afirka, ta hanyar amfani da fasahohin kasar Sin.