Jirgin ruwa mai sarrafa kansa
2024-06-03 08:47:45 CMG Hausa
Fasahohin kera jiragen ruwa masu sarrafa kansu a birnin Zhuhai na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin sun nuna sabon karfin samar da hajoji da hidimomi masu karko a kan teku. (Jamila)