logo

HAUSA

Ga yadda sojojin matsakaiciyar rundunar soji ta Yang Gensi suke samun horo

2024-06-03 07:18:03 CMG Hausa

Ga yadda sojojin matsakaiciyar rundunar soji ta Yang Gensi da aka jibge ta a wani yankin dake tsakiyar kasar Sin, suke samun horo bisa taimakon jiragen sama marasa matuki da motocin yaki, a kwanan baya. (Sanusi Chen)