logo

HAUSA

Kasuwar sayar da dabbobi a jihar Xinjiang

2024-06-03 12:19:44 CMG Hausa

Nan kasuwa ta sayar da dabbobi, musamman shanu, da awakai, da dawakai dake yankin Yili na jihar Xinjiang ta kasar Sin, inda a kan sayar da dabbobi sama da dubu 10 a kowace rana. (Murtala Zhang)