Sabbin masana’antu a Zhuhai
2024-06-03 08:45:04 CMG Hausa
Birnin Zhuhai na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin yana kokarin raya sabbin masana’antu domin hanzartar kafa tsarin masana’antun zamani, ta yadda zai a samu ci gaba mai inganci. (Jamila)