logo

HAUSA

Firaministan kasar Sin ya aike da sakon taya murna ga sabon firaministan Kuwait

2024-06-01 17:55:02 CMG Hausa

A ranar 29 ga watan Mayun da ya shude, firaministan kasar Sin Li Qiang, ya aike da sako ga Ahmad Al-Abdullah Al-Sabah, domin taya shi murnar hawansa mukamin firaministan kasar Kuwait.  (Bilkisu Xin)