Za a wallafa bayanin shugaba Xi Jinping a mujallar “Neman Gaskiya”
2024-05-31 15:52:15 CMG Hausa
Za a wallafa bayanin shugaban kasar Sin Xi Jinping mai taken “raya sabon karfin samar da hajoji da hidimomi masu karko ita ce za ta sa kaimi ga samar da ci gaba mai inganci” a mujallar “Neman Gaskiya” karo na 11 da za a buga a ranar 1 ga watan Yuni. (Zainab Zhang)