logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin da takwaransa na kasar Malaysia sun taya juna murnar cika shekaru 50 da kulla huldar diflomasiyya tsakanin kasashensu

2024-05-31 15:45:54 CMG Hausa

 

Yau Juma’a, shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na kasar Malaysia Sultan Ibrahim Iskandar, sun aikewa juna sako, don murnar cika shekaru 50 da kulla huldar diplomasiyya tsakanin kasashensu. (Amina Xu)